CRYPTOCURRENCY: DALILAN DAKE JANYO ASARA A CRYPTOCURRENCY

  


1-Lack of proper guidance sau dayawa mutum zai shiga harkar gaba gadi batare da sanin ya harkar take ba,tare da hadatsarin dake cikinta.


2-Rashin iliminta wannan shine illa mafi girma wadda idan mutum yashiga harkar crypto batare da sanin iliminta ba to ko shakka babu zakaga kusan kullum asara yake,wani masanin crypto yataba kallon daliban sa cikin su harda Sunusi Danjuma Ali yace dasu "shin kunsan FA & TA? sukace a,a nantake yai rantsuwa yace dasu wallahi asara sukeyi a harkar nan.kuma suka tabbatar masa cewa hakane.


3-Siyan Shit Coins mafi yawan lokaci zaka samu sabon shiga crypto burinsa yasaya abashi dayawa tayadda shi a kullum burinsa wannan token din yakai ko 1naira ne.karshe sai kuga dubu darin dayasa tadawo naira Dari.a crypto currency akwai yan ta adda kuma sune shit coins.


4-Sayan coins a hannun wasu mutane:wannan ma dalili ne babba dayake jawo asara yayin da mutum yake ganin baisan ya ake sayan coin ba sai yasaya a hannun wasu mutane wadanda karshe zasu cika masa wallet da shit coins kuma ayita masa romon baka akan wannan tokens din zasu tashi nan gaba bayan sun shiga kasuwa.


5-Panic selling sau dayawa mutum bayan yasai coin saiyaga yafarayin kasa kawai sai kuga yayi wuff yafita akasuwar tsoronsa coin dinnan zai tayin kasa ne,tayadda yana fita kuma sai coin din yamike yaci gaba da 🔥


6-Lack of trading strategies mutane dayawa idan akace coin Nada kyau sukan Debi kusan dukkan kudinsu su sakashi akan wannan token din Wanda wannan kuskure ne a harkar nan duk kyawun coin ba azuba kudi akansa shi dai.sannan kuskure ne mutum yasaya dayawa akalla mutum yasamu coins masu kyau guda 3 zuwa 5 har 10.yadan ganta da jarinsa.rashin sanin TA(technical analysis)shine babbar illar trading.


7-Lack of holding strategies wasu dayawa idan ance holding sun dauka kawai kasaya coin kana ganin yanata wuta amma bazaka sayar ba har saiya gama tashi yafado yakarye from +300 to -30 dasunan holding,shi holding fah shine idan kasai coin akai sa a wataran yashiga top gainers yai gudu naban mamaki to saika sayar kajirashi yasauko saika kara mayar da kudin kansa.tayadda idan daa kanada guda 100 to yanzu saika saya 120 kunga Ashe kudi yakaru sannna adadin coin yakaru.amma fah rashin sanin support da resistance illah ce babba ga Wanda zai aiki da wannan strategy din.don haka idan bakasan komai akan ina coin zaije ba ina zai sauko kamma kabarshi yahau yasaukan don gudun karya tsere maka.


8-Jumping from one token to another mafi yawa mutane nayin asara ne tahanyar sauka Daga token zuwa shiga wani idan sukaga yadade bai tashi ba.tayadda bayan wani lokaci idan mutum yatuna cewa abaya fah nataba sayan wannan coin din adadi guda kaza da ace ban sayar ba dayanzu nayi kudi.to rashin control din emotion kejanyo haka.


9-Buying high mutane dayawa basa sayan coin sai sunga ana saka masa🔥tayadda suna shiga kuma sai coin din yakarye dama yagama tashi karshe dai kodai suyi holding dinsa adole ko kuma su sayar akan asara.


10-Lack of patience wannan itace illa mafi girma a harkar crypto currency, rashin hakuri,mutane wasu zakai tsammanin sun shigo mafiyane idan kaga yadda suka matsa suyi kudi cikin kankanin lokaci,tayadda mutum zakaga kullum burinsa yai kudi arana daya karshe rashin sarrafa emotions dinsa yakaishi ga asara da vulayi sai mutum ya shekara uku baimasan meyake a harkar ba.shi baiyi holding ba sannan a trading din bariba yake samu ba karshe kudinsa duk yawansu saisu tsiyaye.


 Piece  of advice


1-Always ask before doing whatever in this crypto sphere.

2-seek its knowledge,volatility and strategies.

3-Never buy shit coins.I repeat never buy shit coins

4-Buy your tokens in exchanges

5-Dont be panic seller once u buy a good token.

6-Try to know it's strategies.scalping, holding, trading ETC BYE 👋By : TAILANCY

Post a Comment

0 Comments